Advertisement

Wa’iyazu billah kalli Yadda Mata Ke Hawa Sabuwar Wakar Gwanja a Tiktok

Posted by

Yadda Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta CHASS Ta Rikita Mata, Ado Gwanja Dai Ya Sake Raira Sabuwar Waka Wacce Ya Mata Laqabi Da Suna “CHASS” Bayan Wakarsa Ta “WARR

Advertisement

Ado Gwanjan Dama Kamar Yadda Mutane Su Sani Shi Yafi Karkata Ne A Kan Harkar Wakokin Mata, Inda Zamu Iya Cewa Kusan Duka Wakokin Dasu Daga Mawakin Yayi Su Ne Ga Mata.

Wannan Sabuwar Wakar Tashi. Tun Kafin Ya Sake Cikakkiyar Wakar, Har Ta Sami Karbuwa Sosai Musanman A Wajen Mata, Inda Suketa Hawanta A Shafukan Sada Zumunta,  Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Bidiyon Inda Ado Gwanja Ya Rikita Mata Da Sabuwar Wakar Tashi.

https://youtu.be/oqOSDwd72LA

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *