KANNYWOOD

Yadda Wasu Maqaryata Suketa Yada Qaryar Mutuwar jarumar Film Aisha Humairah


Yadda Wasu Maqaryata Suketa Yada Qaryar Mutuwar jarumar Film Aisha Humairah

yanzunnan Mukaga wani shafi yana yada Qaryar Mutuwar jarumar kannywood aisha humaira

Yanzu Mukai Karo’da Wannan Labari Na Yadda Aka Samu Wani Shafin Yada’ Zumunta Na Facebook a Wani Shafi Mai Suna Newszamani’ Inda Suka Rubutawa Jarumar Kannywood Aisha Humaira R.i.P.

Jama’a Dadama Suna Ta Tan’baya Shin da Gaske Aisha Humaira Ta Rasu Ko Kuma Wannan Magana Ba Haka Take Ba Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Tabbas Zamu Iya Cewa Jarumar Kannywood Aisha Humaira Tana Nan da Ranta Kuma Wannan Lamari Ba Haka Yake Ba Domin Bayan Munyi Karo’da Wannan Labari Sai`da Muka Bibiyi Lamarin na Gaskiya Akan Yadda Abun’ Yafaru Sai Mukaga Aisha Humaira Tana Nan Cikin Koshin Lafiya.
Wannan Ita’ce Maganar Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Yadda Ake`ta Yada Labarin Cewa Jarumar Kannywood Aisha Humaira Ta Rasu.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please