Wakar SarKin Waka – APC Sai Mun Bata Wuta Sabuwar Wakar Atiku Abubakar

Posted by

Wakar SarKin Waka – Sai Mun Bata Wuta Mp3 Audio Download

Sabuwar Wakar Da Nazir SarKin Waka Yama Atiku ABuBaKar Dan Takarar Shugaban Kasar Nigeria A Jam’iyyar PDP, SarKin Waka Dai Da Alamu Ya Fita Daga Tafiyar Tsintsiya Ya Koma Ta Lema.

Cikin Wakar SarKin Wakar Mawakin Ya Caccaki Jam’iyyar Ta APC Inda Ya Yabe PDP. Inda Yake Cewa “Sai Mun Bata Wuta” Atiku Taso Gyara Kasa.

Sai Dai Mutane Da Dama Suna Ganin Kamar Wannan Abun Kunya Ne Mawakin Yayi,

Title Sarkin Waka
Artists Sai Mun Bata Wuta
Category Music
Release 2022
Audio Format mp3

 

Have you been looking for the best platform to download the latest Naija music? You are in the right place? We have other categories like Latest Entertainment News, BBNaija Update, Lyrics, Movies, and many more.

Support The Uploading Team by Clicking the Join Our WhatsApp Group Banner Above this post to be the first to know when we post something new.

Please Kindly Subscribe To Our Email Newsletter by dropping your email on the box below the comment section.

Did You Want Promote  You’re Music  On This Blog?  Contact Us On WhatsApp:- +2348141702912 Or Send Us Mail @ Support@KuryaLoaded.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *