Kalli yadda Wani Matashi ya rubuta Al’Qur’ani da hannun a garin mubi ta a jahar adamawa.
Matashin mai suna malam karami dake garin mubi ta jahar adamawa dama ya taba rubuta Al-Qur’ani wannnan shi ne rubutun sa na biyu.
Mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan labarin domin Duk wanda yaji sai yasa Masa al’barka domin ba karamin abu bane.
Mutane da yawa Suna so su rubuta Al’Qur’ani amma kuma allah bai Basu baiwar rubutawa ba domin Duk wanda kaga ya rubuta allah ne ya bashi basira.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Kuryaloaded.ng
Related posts:
Asibiti Anyiwa Matar Ali Artwork CS amma Yace Bazai biya Kudin ba Anata bashi Hakuri Yaki, Tirkashi ...
Allah Sarki: Kalli Bidiyon Yadda Wani Matashi Ya Auri Wata Budurwa Wacce Tafi Kowa Muni A Garinsu Ab...
Yadda Wani ɗan aikin gida ya ɗirkawa ɗiyar mai gida ciki, ya ƙona ta ƙurmus bayan zubar da cikin
Yadda Wani matashi ya Auri Mahaifiyarshi