Wannan Matashi Dan Shekara 19 Ya Rubuta Al’Qur’ani da Hannun Sa..

Posted by

Kalli yadda Wani Matashi ya rubuta Al’Qur’ani da hannun a garin mubi ta a jahar adamawa.

Matashin mai suna malam karami dake garin mubi ta jahar adamawa dama ya taba rubuta Al-Qur’ani wannnan shi ne rubutun sa na biyu.

Mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan labarin domin Duk wanda yaji sai yasa Masa al’barka domin ba karamin abu bane.

Mutane da yawa Suna so su rubuta Al’Qur’ani amma kuma allah bai Basu baiwar rubutawa ba domin Duk wanda kaga ya rubuta allah ne ya bashi basira.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Kuryaloaded.ng

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *