KANNYWOOD

Gwanin Birgewa Kukalli Yanda jaruma Rahama Sadau take yaren India cikin kwarewa sabida zata zama jagoran wani sabon fim na India

Kamar yadda kuka sani da a yanzu za’a fidda wani sabon fim a kasar India wanda jarumar masana’antar kannywood “Rahama Sadau” zata ja ragamarsa.

Shin Kokunsan Da Cewar Rahama Sadau Ta yanke alaka Tsakanin Ta Da Manyan jaruman Kannywood

Rahama Sadau ta wallafa rahoton a shafinta na sada zumunta Instagram kan yadda aka nemi ta zama jagorar shirin fim din.

To sai dai tun a baya jaruma Rahama Sadau tana burin taga ta kware wajan iya yaren Indian ci na Hindu, amma kuma cikin nasarar da tayi sai burin nata ya cika.

A yau muka sami wata wallafar bidiyo daga shafin Rahama Sadau, inda take yaren Indian ci na Hindu domin ta nunawa al’umma cewa burinta ya cika.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji yadda jaruma Rahama Sadau take yaren Indian ci cikin kwarewa.

READ ALSO:  Badan Harkar Film Aurena Ya Mutu Ba inji Junaidiyya Ta gidan Badamasi Arewa24

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger šŸ˜ Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please