Wata tayi ɓatanci ga fiyayyen halitta A sscoe a Sokoto matasa sun kasheta ha lahira

Posted by

DA DUMI-DUMIN SU!

Matasa sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W a jihar Sokoto

  1. Yanzu-yanzu matasa a jihar Sokoto sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W

Lamarin dai ya faru ne a makarantar Shehu Shagari College da ke unguwar Bado Kwatas da ke cikin birnin Sokoto.

Yanzu haka dai sojoji da yan sanda sun cika makarantar.

#Nasara

Daga nan nun samu labarin cewa kwanitin makarantar ta rufe makarantar saboda faruwar wannan abu kamar yadda zaku gani a takarda.

Ga bidiyon saiku kallah

Ga wani bidiyon kuma

Allah Yaqarawa Annabi Daraja

 

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *