World Cup gasar cin kofin duniya asar Musulmai
Adam Daga Al-Amin
Wani Makami ne Mai Kaifi 2. World Cup da asa atar za ta kari bauncinsa. Akwai sharri kuma ta wani angaren; Akwai alheri ta angare 1. Gag cikin manyan alheran
An sama masa minbari na musamman da zai ta gabatar da laccoci a kan musulunci na tsawon wata guda, wato har tsawon kwanakin World Cup in, Rahotanni da yawa suna ta cewa Sheikh Zakir Naik shi ma da kansa. Asar suka yi amfani da ita gurin kira zuwa ga Musulunci ba shakka want ton dama ce babba da mahukuntan. (Ko wata asa ya zo goyon baya, kada wani ya ce Ballon d’Or ya zo nema.)
Ma’aikatar addini ta Asar ta ware wani angare na Musulunci da yaruka masu yawa.
Kamar yadda center ta Abdullah bin Zayed Al-Mahmoud ta fitar da littafi mai suna, an fitar da littattafai da yawa domin sanar da mutane Musulunci shi ma a taaice a cikin harsuna daban-daban.
Shi ya sa masu ta’assubanci na Turai suke yaar abin, saboda ba sa so a ga musulmai a yadda suke sai yadda suke so a gan su, shugaban FIFA da kansa ya tabbatar da cewa mutane da yawa za su ga asash
Atar ta hukunta wasu siyasosinta da ‘yan ‘asar ta’adancin Yahudawa dama iya na want ton lokacin, kamar ba wa ‘yan ‘asar ta’adancin Yahudawa dama iya na want ton lokacin, shi ya sa su
Alfasha da irin su auren jinsi d.s. Kamar yadda ta hana daga tutoci na nuna
A filin wasa hakanan ta hana sayar da giya
Har wani daga cikin ‘yan tawagar Ingila ya ce bai ta’a jin abu mai da’i irin want ton ba, wato kiran salla, ga kuma wani babban yunuri na samar da kiran sallah har zuwa filayen wasa da samar da ladanai masu da’ Shi ma wani a wata hira da aka yi da shi ya ce masallatai sun yi yawa na Faransa.
Hadisai da suke nuna kyawun musulunci a duk kewayen Asar ga wata dabara ta lia takardun.
Insha Allah, Za mu kawo ra’ayin wasu malamai su ma a kan kawo “World Cup” in atar da fahimtarsu a kai.