Yadda Hotunan Wani Magidanci Bahaushe Tareda Iyalansa Ya Janyo Cece-Kuce a Kafar Sada Zumunta
Wani ‘dan Najeriya yayi shagalin bikin sallah babba inda har ya bayyana hotunansa tare da matansa uku reras da ‘ya’yansa 19.
Bawan Allah mai suna Baba Lawal, ya wallafa kyawawan hotunan ne a ranar Lahadi, 10 ga watan Yulin 2022 a shafinsa na Facebook.
A hotunan sun yi ankon kaya kalar kasa mai duhu yayin da matan suka saka hijabai kalar kayan mijinsu da ‘ya’yansu sannan suka sanya niqabai a fuskokinsu.
Lawal, wanda ‘dan asalin jihar Kwara ne, yana koyarwa a kwalejin ilimi ta Umar Bn Khattab dake Kaduna kuma shine sakataren hukumar Hisbah na jihar Kaduna kamar yadda bayanansa na shafinsa a Facebook suka nuna.
Gadai jerin hotunan nasu akasa tareda Iyalansa
Related posts:
Kalli Yadda Aka Kama Likita Yana Lalata Da Kanwar Matarsa
Masha Allah Yanzu Yanzunan: An Zabi Farfesa Sheikh Ibrahim Ahmad Makari A Matsayin Limamin Ka’aba
Masha Allah Kalli Yadda Sojojin Nigerian Sunka Kakkashe Wasu ‘Yan Ta’adda A Jahar Kaduna
The following are the words: Allahu Akbar Wasu Jaruman Kannywood da Suka rasu Kenan Wanda bama Kowa ...
OIL AND GAS