Zazzafan Martani Daga Wanda Zai Auri Fatima Wacce aka yankeea Kafa a Sokoto Akan Masucew Zasu Aureta
MARTANI: Yanzu Ma Na Fara Son Fatima, Cewar Saurayin Da Ke Shirin Aurenta Tun Tana Da Lafiya
Assalam RARIYA, Sunana Ismail Jabo daga jihar Sokoto ina son Dan Allah nayi muku magana akan maganar Fatima (Mimie) wadda aka cirewa kafa sakamakon wani da ya bugeta da mota. Na ga kuna yawan posting akan masu sonta da aure.
Ni babban abokin wanda ke son Fatima ne da aure tun tana lafiya lau. Kuma har yanzu yana sonta da aure, ya ma kara sonta bisa ga yadda yake son ta a baya Wallahi.
Saboda haka Dan Allah masu cewa wai su suna son auren ta a hakan an gaya musu masoyi ta rasa ne ko yaya?
Dan Allah ku bar ta da abindaa ke damun ta. Kuna kara mata damuwa ni kawai.
Related posts:
Yadda Hotunan Wani Magidanci Bahaushe Tareda Iyalansa Ya Janyo Cece-Kuce a Kafar Sada Zumunta
DOMIN SHIGA MAKARANTUN WADA SUNA SAYARDA FORM CAS KANO DA CAS TUDUN WADA
Barawo Ya Sace Wayar Dan Sanda Bayan Yaje Belin Abokinshi
Wasu Matasan Musulmai Suka Yi Dawainiyar Jinyar Abokinsu Kirista Har Zuwa Lokacin Jana’izarsa Bayan ...