Zazzafan Martani Daga Wanda Zai Auri Fatima Wacce aka yankeea Kafa a Sokoto Akan Masucew Zasu Aureta
MARTANI: Yanzu Ma Na Fara Son Fatima, Cewar Saurayin Da Ke Shirin Aurenta Tun Tana Da Lafiya
Assalam RARIYA, Sunana Ismail Jabo daga jihar Sokoto ina son Dan Allah nayi muku magana akan maganar Fatima (Mimie) wadda aka cirewa kafa sakamakon wani da ya bugeta da mota. Na ga kuna yawan posting akan masu sonta da aure.
Ni babban abokin wanda ke son Fatima ne da aure tun tana lafiya lau. Kuma har yanzu yana sonta da aure, ya ma kara sonta bisa ga yadda yake son ta a baya Wallahi.
Saboda haka Dan Allah masu cewa wai su suna son auren ta a hakan an gaya musu masoyi ta rasa ne ko yaya?
Dan Allah ku bar ta da abindaa ke damun ta. Kuna kara mata damuwa ni kawai.
Related posts:
To Hanyar Zuba Mata Guba Acikin Lemu, Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Kawaye 3 Sun Kashe Kawarsu Ha...
Ni Shahararren Dan Tsibbu Ne Kafin Na Shiga Izalah – Sheikh Bello Yabo Sokoto
In the name of Allah, Ku Kalli Yadda Adam Zango, Ake Nunawa Kyakkyawar, and Sa Soyayya
Karshen Duniya Kenan Yadda Wata Mata Tana Jego Ta Kama Mijinta Da Mahaifiyarta Suna Lalata A Cikin G...