Ado Gwanja Ya Sake Sako Sabuwar Wakarsa Da Zai Rikita Yan Mata Da Ita, Mai Suna “CHASS” Bayan Sakin Wakarsa Ta “WARR” Da Yayi
Kwanakin Baya, Inda Wakar Ta Karbu Sosai Musanman Wajen Yan Mata.
Wannan Karon Ma Mawakin Ya Gama Shiryawa Wajen Sako Sabuwar Wakar Tashi Ta “CHASS” Inda Tun Kafin Ya Sako Full Din Wakar Mata Da Yawa Da Ma Maza Sunyi Nisa Wajen Hawa Wakar A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok.
DOWNLOAD NOW
Nazir SarKin Waka Yayi Martani Game Da Ganin Hotonsa Da Akayi Shi Da Dan Takarar Gwamna A Jam’iyyar “APC” Nasir Yusuf Gawuna, Inda Mutane Suketa Magana Kan Hotunan.