Momme Gombe Tayi Magana Kan Yarinyar Da Akace Ta Haifa

Posted by

Bidiyon Wata Jarumar KannyWood Ana Rungumarta A Gidan Gala, Yaca Cece Ku Ce.

Wani Bidiyon Wata Daya Daga Cikin Jaruman KannyWood Mai Suna Rakiya Musa, Wanda Asalinta Yar Kasar Niger Ce.

Anganta A Wani Bidiyo Wajen Rawar Gala, Inda Wani Matashi Keta Rungumarta.

Inda Wani Matashi Ya Titsiyeta A Wani Shago, Yarinyar Ke Bayanin Cewa Ita ‘Yar Cikin Momme Gombe Ne, Hakan Ne Yasa Mutane Suyi Caaa, Kan Shi Wannan Matashin Inda Wasu Ke Cewa Shi Menene Nashi Wata Riba Ya Samu Da Har Ya Dakko Yarinyar Yake Nunawa Duniya.

Inda Wasu Kuma Ke Cewa Yayi Dai Dai Da Yayi Haka, Sakamakon Ita Ta Boyewa Duniya Cewa Ta Taba Haihuwa,

Wasu Kuma Na Cewa Ai Koda Haihuwar Ne Momme Gomben Ta Cancanta Ta Haife Yarinya Kamar Wannan.

Domin Ai Ta Hanyar Sunnah Aka Haifeta Bata Hanyar Banza Ba.

 

Zuwa Yanzun Dai Jaruma Momme Gomben Ta Fito Tayi Bayani, Inda Ta Tabbatar Da Cewa Itafa Bata Da Alaqa Na Kusa Ko Na Nesa Da Wannan Yarinyar Da Aketa Yadata A Duniya, Hasali Ma Bata Taba Ganin Yarinyar Ba.

Na Taba Aure Amma Kuma Ban Taba Haihuwa Ba, Duk Duniya Ma Ta San Da Haka. Cewar Jarumar, Inda Ta Kara Da Cewa,

Inma Shi Matashin Da Yayi Wannan Abu Yayi Ne Da Wani Manufa, Toh Allah Ya Saka Mata, Ga Bidiyon Yanda Abun Ya Kasance.

https://youtu.be/UtmIPNZEHoU

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *