Kukalli Wasu Photunan Ummi Rahab Rungume Da Mijinta Lilin Baba Da Suka Tayarda Cecekuce a Social Media Ayau

Posted by

Ajiya ne Amarya Ummi Rahab tare da mijinta Lilin Baba suka saki wasu jerin hotunan Rungume da juna acikin gidansu cike da farin vki wanda wayannan hotuna sun janyo musu maganganu.

In baku manta ba, ayau kimanin kusan wata biyu Kenan dayi Auren fitacciyar Jarumar masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Ummi Rahab da kuma masoyinta mawaki Lilin Baba.

Wayannan hotunan da kuka gani na Lilin Baba da Amaryasa ummi Rahab, sune Suka janyo musu maganganu a social media.

Wasu na yabawa soyayyar su Yayin da wasu kuma keyin Allah wadai da wannan wannan soyayya da suke fitowa fiki su nunawa Duniya, Wanda hakan Bai daceba kwata kwata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *