Ajiya ne Amarya Ummi Rahab tare da mijinta Lilin Baba suka saki wasu jerin hotunan Rungume da juna acikin gidansu cike da farin vki wanda wayannan hotuna sun janyo musu maganganu.
In baku manta ba, ayau kimanin kusan wata biyu Kenan dayi Auren fitacciyar Jarumar masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Ummi Rahab da kuma masoyinta mawaki Lilin Baba.
Wayannan hotunan da kuka gani na Lilin Baba da Amaryasa ummi Rahab, sune Suka janyo musu maganganu a social media.
Wasu na yabawa soyayyar su Yayin da wasu kuma keyin Allah wadai da wannan wannan soyayya da suke fitowa fiki su nunawa Duniya, Wanda hakan Bai daceba kwata kwata.
Related posts:
gamnatin jihar Kano zata baiwa kamaye kyautar Naira miliyan Biyar kan rashin lafiyar sa
Masha’Allah Warman Kafin Jaruma Aure Halima Muhammad Atete da Angonta
Lawan Ahmad's Cika Shekara 14 Da Aure: "Ba mu ta'a kai 'arar junan mu ba"
Rikicin Kannywod Sarki Ali Nuhu ya shiga rigimar tsakanin Nafisat Abdullahi da sarkin waka