Da gaske mace na fin karfin namiji da aure ? Bayan mutuwar auren Nafisa Ishak ta haddasa muhawara
Jarumar tace auran talaka bashi da wani amfani musamman ga yarinya yar dadi wacce bata saba da wahala kada ta sake batasha wahala a gidan iyayen taba taje gidan miji kuma tasha wahala
Inda tace itafa zataci gaba da wayarwa da yan uwanta mata kai musamman masu kyau da kada su sake su auri wannan ba sa’ansuba wanda bazai iya basu duk wata kulawa ba musamman tajin dadin rayuwa
Related posts:
The following are the words: Allahu Akbar Wasu Jaruman Kannywood da Suka rasu Kenan Wanda bama Kowa ...
Soyyayya Gamon Jini Ku Kalli Yadda Wata Tsohuwa Mai Shekaru 79 tayi wuff da Saurayi Dan Shekara 24 ...
In the name of Allah, Ku Kalli Yadda Adam Zango, Ake Nunawa Kyakkyawar, and Sa Soyayya
Kalli Yanda Matsalar Shaye Shaye Ta Zama Ruwan Dare Ga Matasa Da ‘Yan Mata Abin Saidai Innalillahi