LABARAI
Da gaske mace na fin karfin namiji da aure ? Bayan mutuwar auren Nafisa Ishak ta haddasa Gagarumar muhawara
Da gaske mace na fin karfin namiji da aure ? Bayan mutuwar auren Nafisa Ishak ta haddasa muhawara
Jarumar tace auran talaka bashi da wani amfani musamman ga yarinya yar dadi wacce bata saba da wahala kada ta sake batasha wahala a gidan iyayen taba taje gidan miji kuma tasha wahala
Inda tace itafa zataci gaba da wayarwa da yan uwanta mata kai musamman masu kyau da kada su sake su auri wannan ba sa’ansuba wanda bazai iya basu duk wata kulawa ba musamman tajin dadin rayuwa