Yanzu Yanzu Darakta Abubakar S Shehu Yayi Hatsarin Mota a Garin Jos. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun
Abubakar S Shehu Yana daya daga cikin manyan jarumai kuma masu bada umurni a Masana’antar Kannywood, Allah Ya jarabci fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood da hatsarin mota a jiya asabar a garin jos, Sai dai Allah ya Kawo abin da sauki
Sani liliya ya rera, Suka Fitar da wakoki, Sambisa wanda mawaki, and Yana daya daga cikin manyan masu jagorantar kampanin 3Sp TV
Shafin Kannywood Celebs’ kafar sadarwa on Facebook sune suka wallafa labarin Hatsarin da jarumin yayi a jiya asabar a garin jos Muna masa Addu’a Allah ya bashi lafiaye gaba
Cikakken rahoton anan Karanta
Related posts:
Saurayina Yace Idan Ban Bashi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye,
Manchester United ba tare da bata lokaci ba Ronaldo zai
Yadda wani barawo yakasa Saukarda Buhun Masarar da Yasata akan Wuyanshi
Yanzu Yanzun Sarki Ali Nuhu ya bada kyautar Naira miliyan biyu wa Fatima wacce aka yankewa kafa a So...