Kamo Wasu Yan TikTok daya bayan daya tana Tirkashi Gwamnatin Jahar Kano ta Farabi

Posted by

Abisa laifin yadda wata faifan vedio da yayi, kamar dai yadda wasu suka sani Gwamnatin jahar kano ta kama wani fitaccen dan TikTok wanda akafi sani Mubarak UniquePikin.

Hakan yasa Wasu daga cikin shahararrun Masu amfani da kafar sadarwar na TikTok suka sha Jinin jikinsu, wanda har ma daya daga cikin ya fito ya wallafa wata faifan vedio inda yake bawa gwamnan jahar

Bayyana nan kamar haka gadai abinda.

https://youtu.be/eVZyK4ZwQIw

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *