Aisha Aliyu Tsamiya Ta Bayyana Dalilin Da Yasa Tayi Auren Sirri

Posted by

Dalilin Da Yasa Nayi Auren Sirri – Aisha Tsamiya

Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Ta Bayyana Dalilan Da Yasa Tayi Auren Sirri, Kuma Ta Bayyana Cewa InshaAllah Tayi BanKwana Da KannyWood Kenan.

Ta Bayyana Hakane Bayan An Tattauna Da Ita Ta Hanyar Kiran Waya. Da Kuma Ji Daga Bakin Wasu Na Kusa Da Ita, Sannan Itama Anji Ta Bakinta. Inda Tayi Cikakken Bayanin Abin Da Yasa Ta Yanke Wannan Hukuncin Lokaci Daya.

Aisha Tsamiyan Dai Ta Aure Wani Babban Mutum Ne Mai Suna Alhaji ABuBaKar Buba, Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Kuma Yasa Gidan Zamanta Ne Amin Summa Amin.

Ga Dai Sautin Muryar Tattaunawar Da Akayi Da Ita.

https://youtu.be/LqVIFa_2QMk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *