Advertisement

It reads, “Yan Takarar Kujerun Siyayar Rarara, Alan Waka, Abale sun aikawa da Ganduje zazzafan Martani akan Rigimar da akeyi.”

Posted by

Twitter LinkedIn Tumblr Pinterest Reddit Facebook
Y’an takarar daya tsayar harma da masu goya musu baya irin su Abubakar Bashir Mai Shadda sun turawa da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zazzafan sako. Mutanen da Mawa’in siyasar nan Dauda Kahutu Rarara su Alan Waka,da kuma sauran

Advertisement

PDP, ADP, da kuma NNPP; rigimar dai sai tsami take kumawa; yayin da ake ta tura habaice-habaice a tsakanin yan jam’iyar guda uku.

A kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *