Allah Sarki; Duk Wanda Yake Da Imani Indai Ya Kalli Wannan Bidiyon Sai Yayi Kuka Da Idon Sa
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Duk Mutum Mai Imani Indai Ya Kalli Wannan Video Sai Yayi Kuka Da Idon Sa.
Yanzu Yanzu Wani Bidiyon Wani Mutum ya karade duniya kamar yadda a yanzu haka kaima indai ka kalli wannan Video nasan cewa sai kayi magana akai domin allah babu yadda Bayayi da bawan sa.
A yanzu haka indai ka kalli wannan Bidiyon na kasa zakaga yadda Wani Bawan Allah ya kone kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna mamakin yadda ya rayu a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda wannan matashin ya kone kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin yadda sukaga wannan matashin ya rayu.