DUNIYARMU AYAU

Tirkashi Kalli Yanda wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijin Ta Azzakari Saboda Zai Kara Aure


Tirkashi Kalli Yanda wata Mata Ta Fusata Zata Cirewa Mijin Ta Azzakari Saboda Zai Kara Aure

Yanzun NanMukaci Karo da wani rahoton ra shafin 24blogg suka ruwaito Yanda Wata mata yanke mazakutar maigidanta sabida yace zai Qaro mata abokiyar zama wato wannan shine ake cema Kishi kumallon mata a yau muke samun labarin matar data kusan kashe mijin ta har lahira ta hanyar cire masa azzakari dalilin zaiyi mata kishiya.

A yau muna da cikakken rahoto kan mata da miji, kusan shekara guda kenan wannan labarin ke yawo a shafukan sada zumunta saboda babu hujja.

Shi ya sa ba mu kawo shi ba sai yau bayan mun samu shaida.

Wannan rahoto ne na wata mata da ta yi yunkurin kashe mijinta ta hanyar cire azzakarinsa saboda zai kara aure. Yana nufin zai kawo kishiya, ita kuma ta fi son zama ita kadai a gidan mijinta.

Bata son kishiya, ta bayyana za ta iya yin komai don kada ta zauna da kishiya. Bayan ta kasa cire azzakarin mijinta sai aka tambaye ta dalilin da yasa take kokarin cire azzakarin mijinta kuma ta san zai mutu bayan ya cire.

Ta ce “domin ya ce sai ya kara aure kuma ba ta san ko ta cire azzakarinsa ba zai mutu.” Daga baya mun samu rahoton cewa matar tana hannun ‘yan sanda ana tuhumarta da yunkurin kisan kai.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please