Tirkashi Yakamata Kowanne Namiji Yadinga Jima’i sau ashirin da daya 21 a Kowanne Wata

Posted by


Yanà Dakyaú Ko Wani Namif Yavi Jíma’i A Kallà Sau 21 Á Watà, Sabón Bínciké.
DAGA: Aliyú Adamú Tsíga.

Masanà sún yi alhínín yawaitar cutar dajin mafitsara
cikin mazaie masu shekaru #40 da abinda yayi sama

Binciké na gudana kan yadda za’a magance wannan cutar cikin mazaie masu yawan shekaru Bincikén
Jami’ar Harvard

ya alakanta yawan yin Jíma’i da raguwar kamuwa da cútar Wani sabon bincike va nuna cewa ya kamata kowani namiji yayi inzali a kalla sau 21 a

wata domin kariya daga cutar dajin mafitsara da ke yawaita cikin maza.

A cewar masu bincike a Jami’ar Harvard dake Amurka, an gudanar da wannan bincike ne kan mazaje 31,925 .
Saí kú kara hímma mazajé…..

[ads1]

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *