Allahu Akbar; Yau Jarumar Kannywood Fadila Muhammad Take Cika Shekara Biyu Cif Da Rasuwa
Ga hotunanta kamar haka Domin dashi kadai zaku San ta Allah yajikanta Tamara rahama Dama dukkan mai rai mamacine.
Idan tamu tazo allah yada mucika da imani albarkachin annabi muhammad s, a, w
Ga hotunan jarumar kamar haka!!