LABARAI

Anason Ayi Magudi A wajen Shari’ar Fatima Wacce Aka Yankewa Qafa A Sokoto Domin Kuwa Annemi Alqalin Da zaiyi Shari’ar An Rasa A Kotu

Anason Ayi Magudi A wajen Shari’ar Fatima Wacce Aka Yankewa Qafa A Sokoto  Domin Kuwa Annemi Alqalin Da zaiyi Shari’ar An Rasa A Kotu

Asafiyar Yau ne wata Majiyarmu mu mai qarfi tasamu labarin cewa annemi alqalin da zaiyi Shari’ar fatima anrasashi a kotu

Inda wasu mutanen ke tinanin Cewar anbaiwa alqalin Cin hancine shiysa yaqi Bayyana a Kotun amman mu dai bamu tabbatar ha

Sannan Yananyin lafiyar Fatima kuma agaskiya ance basauqi domin kuwa a baya anyanke Daga bakin Qwairin tane Ance yanzun kuma Infection din yaqaru takai

Da yanzun sai anyanke mata har saman guiwarta innalillahi wa’inna ilaihi raj’un Lamarin dai Sai Addu’a Muna Mata fatan allah yabata lafiya dasauran marsa lafiyanmu da ke gida dama wadanda ke assibiti

Haryanzu Iyayen Fatima Na Neman Tallafin wajen ilahiran Jama’ar Duniya gabiki day domin su taimaka masu domin samun kudin yiwa fatima Magani dakuma siyamata Qafar da zatayi amfani dashi

Gadukkan Wanda yakeda niyyar Taimakawa Fatima Zai Iya Zuwa shafin Instagram Na Abis Fulani Acan Zaiga account number dinda zai bada nashi tallafin

Zamu Sakamaku Screenshot Na Account din idan har baka Instagram Saika turamasu tanan Allah Ubangiji Yabata Lafiya Mukuma Ya Tsaremu Da Miyagun Qaddarori Amin Yahayyu Ya Qayyum

Har yanzu ana bugatar taimako, mai niyya ya tura
gudunmowarsa zuwa GT BANK: 0107190030
ACC. NAME: ABDULLAHI SARATU GARBA
Taimako baya kadan kuma baya yawa. Allah ya bada lada

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please