Tirkashi Za’a rufe Manhajar tiktok Hankalin Murja da sauran yan TikTok ya tashi/Za’a kama ummi Shkira kan yada badala

Posted by

Kwanakkin baya Minister din harkan sadarwa da technology na qasar nan Nigerian wato sheihk ali isah pantami yakai takardar

Rufe Manhajar tiktok a qasarnan inhar basu gyara tsare tsaren su izuwa wanda yayi dai dai da al adunmu ba

Amman izuwa yanzun ba wani mataki da suka dauka ana cikin hakan kwatsam mukasamu labarin cewa kwana ukku yanzun ya rage a saukar Manhajar

A Play store dakuma Apple store Sabida America Tana Zargin China da satar mata bayanai akan manhajar ta tiktok

Kamar yanda kunkasani cewa America da china akwai hatsaniya a Tsakanin su kuma kamfanin tiktok na Qasar China Ne

Kuma Yanzun manhajar tiktok ta kwashewa Instagram da Facebook Mabiya  kuma kamfanin Facebook da Instagram din na American ne

Wasun naganin siyasa ne kawai yasa American ta umarci Apple Store Da Google Play Store da su saukarda Manhajar tiktok akan. store dinsu domin suma din na American

Ga Qarin Bayani A Cikin Bidiyo nan akasa saiku kallah mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *