LABARAI

Ankama Wasu Kafiran Sojoji Da Sunka Kashe wani Shahararren Malamin Addinin Musulunci..

Yanzun Nan wata majiyar Shafin KuryaLoded Yasamu Labarin Wasu daga cikin jami’an sojojin nigeria mazauna jihar yobe state sunyi sanadiyyar kashe wani babban malamin addinin, musulunci dake garin gashu’a.

Yayin da ake zantawa da sojojin da sun kasance Christianity’s, ne duka mutum biyun sunce a daidai lokacin da malamin addinin yake hanyar dawowa daga kano zuwa jihar yobe, suka samu damar kashe shi, a wannan lokaci.

Yanzu haka dai tuni magoya bayan malamin addinin na jihohi daban daban dake arewacin kasar nan sun zuba ido akan ganin yadda lamarin zai kasance, dangane da hukuncin da za’a zartar musu.

Muna Sauraron Tsattsauran Hukuncin Da Za’a Yanke Kan Wadannan Sojoji Da Suka Kashe Sheik Bagoni Aisami Domin Ya Zama Darasi Ga Jami’an Tsaro Masu Mummunan Hali Irin Na Su

Hakika rashin malaman addini a cikin al’ummar hakan na iya haifar da wata babbar matsala a cikin al’umma maganar gaskiya hakan da sukayi bai kamata Ba, saidai muce allah yaji kan malam da rahama.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please