yanzun nan munkasamu kabari. Anyi MUMMUNAN AMBALIYAR RUWA YA KASHE
MUTUM 80 TARE DA RAUNATA MASU YAWA DA
RUSA GIDAJE A SUDAN.
Al’ummar kasar sudan sun hadu da ibtila’in
ambaliyar ruwa wanda ya sabbaba mutuwar mutane
tamanin tare da raunata mutum talatin da daya,
sanarwa daga hukumar kasar tace gidaje dubu goma
sha bakwai da dari takwas da hamsin sun rushe
daga sama har kasa, yayin da gidaje dubu ashirin da
uku katangunsu da wasu sassansu suka fadi banda
shaguna da guraren sana’a da suka ruguje a kasar,
kauyuka dari biyar da hamsin ne wanna bala’ in ya
rutsa dasu a birane shida na kasar.
anga was gutsuren video da suke dauke da
hotunan motoci ruwa ya shanyesu da gidajen da
ruwan ya rusa wanda hakan va kara tashin hankali
sosai
masana yanayi a kasar sun tsoratar da yuwuwar sake
samun mamakon ruwa a kasar sama dana baya
wanda zai iya haifar da ambaliyar data fi ta baya.
Anyi munmunar ambaliyar ruwa har yakashe mutun 80 da raunara wasu da rushe gidaje
Posted by
Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un: Kukalli Wannan Daliban da ta rasa Kafarta Awanni Kadan Da Kammala...
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raj’un Kalli Yanda Samari Ke Lalata Da ‘Yan Mata Da Sunan Soyayya
Pikin Ya bawa Ganduje Hakuri Yan Sanda Sun Kama Saurayin Amal Umar, Shi Kuma Mubarak
Masha'Allahu akbar Mijin ta Sha'awa tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan