Advertisement

Azumi Baba Kamaye na Dadin Kowa Gaskiyar Magana Akan Mutuwar… Picture of Dr. Auwal

Posted by

A lokaci daya jarumi a masana’antar kannywood Dan Azumi Baba wanda akafi sani da Kamaye rasuwa, a safiyar yau dinnan ne wani labari ya karade shafukan sada zumunta ana fadin cewa Allah yayiwa fitaccen.

Advertisement

Wasun su sun karyata kansu daga baya, Yayin da wasu kuma suka cire wallafar ba tare da dadin wani ba’asi ba, Jaruman Kannywood da dama sun wallafa hakan.

Araye cikin koshin Lafiya bayan mun gudanar da bincike ne muka tabbatar muku da cewa yana.

Instagram, ga bidiyon nan, haka kuma shima jarumin da kansa ya fito ya karyata.

Advertisement

 

 

Advertisement

Haka kuma shafin nan na Kannywood Celebrities ya fito ya karyata Jaruman da suka fara wallafa sanarwar mutuwar ba tare da bincikawa ba. 

 

Muna rokon Allah yajikansa idan lokaci yayi har damu baki daya.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *