Tindai Itace wacce ta fara bayyana rahoton a Faifan Vedion data wallafa a shafinta na Tiktok. Lokacin da labarin kama mawaki mr442 da abokinsa ola of Kano ya bazu a Shafukan Sada Zumunta Wanda Murja Ibrahim.
An amfani da hakan domin Zuwa kasar turai, a bayyana cewa a kama sune da laifin yin takardun shaidar zama dan kasa na Kasar ta Niger ta gurbatacciyar, amma hakarsu bata cimma ruwa ba.
Da yawa sun bayyana cewa kama su mr442 da akayi kamar jihadine wa alumma, domin babu abinda sukeyi inba lalata Tarbiyyar mutane ba. Tunda labarin kamasu ya bazu a gari wasu suketa murna tare da nuna farin cikinsu a shafukan su
Anan Kalli Cikakken vedion
https://youtu.be/oo9tezqRL08
Related posts:
Kukalli Wannan Matashin Da Yakaseh Mahaifansa Sabida Sunyi Batanci Ga Fiyayyen Halinta Anni Muhammad...
An yi jana'izar yarinya nan da wani dan China ya kashe ta a jihar Kano
Azumi Baba Kamaye na Dadin Kowa Gaskiyar Magana Akan Mutuwar... Picture of Dr. Auwal
Wata mata: Yadda na haifi yara biyar tare da mahaifina bayan kwashe shekaru yana yi min fyade