KANNYWOOD
Bidiyon: Jaruma Umma Shehu Da Diyarta Suna Cashewa
Kukalli Bidiyon Jaruma Umma Shehu Da Diyarta Suna Cashewa
Bidiyon Jarumar KannyWood Umma Shehu Ita Da Diyarta Amira Suna Cashewa. Jarumar Ita Da Diyarta Sun Wallafa Wani Bidiyo A Shafin Tiktok Suna Rawa Gwanin Sha’awa, Duk Da Ba Wannan Bane Karo Na Farko Da Jarumar Take Fitowa Suna Rawa Da Diyar Nata Ba. Amma Dai Wannan Ya Burge Mutane Da Dama.
Sai Dai Wasu Kuma Suna Ganin Hakan Kamar Bai Dace Ba. Inda Suke Ganin Kamar Umma Shehun Tana Kokarin Batawa Yarinyar Nata Tarbiyya Ne.
- Advertisement -