Bidiyon Ummi Rahab Da Mijinta Lilin baba Suna soyayya acikin mota ya girgiza matan kannywood kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon.
Yanzu Yanzu Jaruman ummi rahab ta wallafa Wani Sabon video ita da Mijinta Lilin baba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da ganin wanna video
Domin Duk wanda ya Kalli wannan yasan cewa ummi rahab da Lilin baba Suna Cikin Soyayya kuma Suna Cikin farin ciki wanda Baya musaltuwa a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka
Related posts:
A Tankin Ruwa, Asirin Wanda, Ya Kashe Budurwa, Ya Boye Gawarta, A Tonu Harya, and Shiga Hannu
Gwanin Birgewa Kukalli Yanda jaruma Rahama Sadau take yaren India cikin kwarewa sabida zata zama ja...
Jaruma Saima Muhammad Ta Sake Yin Aure
Jaruma Nafeesat Abdullahi Tamusanta Cewar Kallon Fina finan Hausa Na Lalata Tarbiya
One comment