Fourth season of Sanda official trailer (Daddy Hikima TV) Abale

Posted by

Yanzu haka ana dab da dawowa haska shirin, Mutane da dama sunyi kewar shirin, Bayan daukar kusan wata daya da tafiya hutun shirin nan mai dogon zango na Sanda.

Iya kallar tallar shirin kashi na 4 wato Season 4 anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *