FG LOAN & GRAND

Bankin Nirsal Sun Sake Bude Shafinsu Domin Sake Bada Tallafin Bashi Marar Kudin Ruwa

Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin Lafiya.

Babban bankin Nirsal Microfinance sun sake bude shafinsu domin bada Rance marar kudin ruwa.

Wanda idan baku mantaba tun a baya de nirsal sun bude shafin wanda mutane dayawa sun cika kuma wasu daga ciki sun samu tallafin bashin yayin da wasu kuma har yanzu basu samuba wasu kuma basu cika ba.

To a yanzu haka de shafin a bude yake ga wanda bai taba cikawaba da kuma wanda ya cika bai samuba zai iya sake cikawa saide kuma ba kowane idan ya cika abayaba kuma yanzuma ya sake cikawa, saide kawai yayi amfani da hanyar domin ya gyara abubuwan daya cika din.

Dan haka idan kana da bukatar cika wannan bashin saika danna Link din da yake kasa domin cikawa.

Amma kafin nan ga abubuwan da ake bukata wajen cika wannan tallafin bashin na nirsal:

  • Bvn
  • Gmail
  • Phone number
  • Full name
  • State
  • Local government
    Address

Sai kuma abubuwan da kake bukata kayi da kudin.
Domin Cika tallafin danna Link din da yake kasa

Kamar yadda kuka sani wannan tallafin nirsal shine karo na kusan uku da suka sake budewa domin bayar da tallafi ga talakawan nigeria.

Wanda mutane dayawa sunci gajiyar wannan shirin, to a yanzu hakama an sake budewa domin sake cin gajiyar shirin.

Danna Apply dake kasa domin Cikawa:

Apply here

Bayan ya bude saika shiga New idan kuma gyara zakayi saika danna Returning

Allah ya bada Sa’a

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please