Inda Yayi Sabon Wasa A Kaduna, A Karon Farko Adam A Zango Ya Fara Tafiya Da Iyalansa Wurin Wasa.
Inda Ya Dauki Matarsa Amaryar Wato Safiyya, Tare Da Dan Karmin Yaron Su, Yayi Sabon Wasan Nashi Ne A Filin Murtala Square Dake Cikin Garin Kaduna Wajen Mutane, Ya Jawo Cece, and Wannan Lamarin.
Kuma Yanayin Shigar Da Matar Tashi Tayi Ba Yanayi Bane Daya Kamara Ace Ta Shiga Cikin Mazaje, Inda Ta Fito Ba Hijabi A Jikinta, Inda Da Yawan Mutane Suke Ganin Rashin Dacewar Abin Da Adamun Yayi
Anan Ku Kalli Cikakken
Related posts:
Tirkashi Yadda Wata sabuwar rigima a kannywood tayi zafi! Wannan ne dalilin dayasa Ali Nuhu ya ma...
The Bani Na Fasawa Shi Yasa Fadi da Kansa Cewar Alasan Ado Doguwa, Wannan Yaron Murtala Sule Garo Ba...
Bidiyon Zee Zango Bani Bace Ajalin Darakta Nura Mustapha
Ankama Wani Matashi Bayan Yayiwa Matar Mai Gidanshi Fyade