Tirkashi Yadda Wata sabuwar rigima a kannywood tayi zafi! Wannan ne dalilin dayasa Ali Nuhu ya maka Hannatu Bashir a Kotu

Posted by

Wata sabuwar rigima a kannywood tayi zafi! Wannan ne dalilin dayasa Ali Nuhu ya maka Hannatu Bashir a Kotu

Fitaccen jarumi kuma sarki a masana’antar kannywood Ali Nuhu ya maka jaruma Hannatu Bashir wadda akafi sani da Hanan a kotu, jarumin ya kaita kotun ne domin cin zarafin da Hannatu din tayi mishi akan wani sabon shirin ta da take dauka mai taken Sanadinki Ne.

Sai dai daga baya asiri ya tonu an fito da sakonnin da Ali Nuhu din suka turawa junan su shida Hanan din.

Sai dai yanzu haka an kaiwa Hannatu Bashir din sammaci daga kotu domin suyi Shari’a akan bata masa ko kuma muce ci masa zarafi datayi.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon yadda lamarin ya kaya anan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *