Wata rigima da ta barki tsakanin wasu mutane biyu mace da na miji masu amfanin da tiktok shine ta yadda abokiyar fadan nasa tace har gida ta zagi mahaifiyarsa
Saide koda da yaci maganar zagi da tayiwa mahaifiyar tasa ya harzuka inda shi kuma gani mahaifiyarta ta rasu yaje har makabarta kan kabarinta ya rama zagin da diyarta tayiwa mahaifiyarsa
Wannan lamari da yayi matukar bawa al’umma mamaki inda mutane da dama ke fadan ra’ayinsa inda wannan yar tiktok din murja ibrahim kunya yin bidiyan tare da bayyana cewar ya kamata hukuma tayi aikinta akan wannan matashin kamar yadfa zakuga bidiyan anan kasa
kalli bidiyan anan
To Allah ya kyauta daman ance dan kuka mai jawowa uwarsa zagi da fatan Allah ya shirya damu da iyalanmu shiriyar addinin musulunchi.