KANNYWOOD

Babu abin da ke konamata rai kaman Samarin da suke cewa Suna son soyayya da ita cewar Hadizan Saima.

Hadiza Muhammad da aka fi sani da Hadizan Saima Jaruma a masana’antar kannywood ta bayyana cewa abinda ke bata mata rai shine irin yanda zaka ga yaro karami sai ya rika aika mata da sakon yana sonta.

Jarumar ta bayyana haka ne Cikin wata hirar da tai cikin shirin Daga Bakin Mai Ita na BBC Hausa, Inda ta amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarta da kuma sana’ar ta ta fim.

Da take amsa tambayar wanene bazawarinta a Kannywood, Hadiza ta yi dariya inda tace Babai fadu ba kuma yana da tsada.

Da aka tambayeta da za’a canja mata kasa ina take so? Sai ta bayyana cewa Kasar Saudiyya, ta kuma ce bata taba zuwa kasar ba.

READ ALSO:  Kalli Abin Mamaki Baya Karewa! a Duniyar Nan Duba Wani Matashi Da Ya Auri Kanwarsa

An tambayi Hadiza shin talaka kamar Kamaye ko me kudi kamar Dangote, wanne zata zaba? Sai ta bayar da amsar cewa ai babu me son wahala.

Kadan daga cikin wasu abubuwa da suka faru cikinn hira da akai da ita.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please