Jaruma Fati Washa Taje Kasar Waje yawon shakatawa, Inda ta More Rayuwar ta Cikin Farin Ciki Kuma Babu abun’da Ke damun’ta tareda abokananta mata dama na sana’arta.
Jaruma Fati washa Tasaki Wasu Zafafan Hotunan jafeda video na more Rayuwar da sukayi da ita da wasu abokan Sana’a Inda Sukayi Wasan Holi a Kasar Waje Kuma Sunyi Wannan Wasane Domin Farin Cikin Su.
Related posts:
Tohfa Kalli Yadda Aketa Zundumawa Rarara Zagi Kan Gasar Wakar Jagaba Shine Gaba Bayan Rigima Ta Kaur...
Wa’iyazu billah kalli Yadda Mata Ke Hawa Sabuwar Wakar Gwanja a Tiktok
Inda Yayi Sabon Wasa A Kaduna, A Karon Farko Adam A Zango Ya Fara Tafiya Da Iyalansa Wurin Wasa
Kannywood Kalli Jaruman 6 tayi sanadiyar mutuwar su da suka rasu da kuruciyar su da kuma cutar
One comment