Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un Gobara ta halaka mata da miji likitoci Allah Kamasu Rahama Amin

Posted by

Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un Gobara ta halaka mata da miji likitoci Allah Kamasu Rahama Amin

Wata Gobara Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Miji Da Matarsa, Wadanda Dukkansu Likitoci Ne

Waɗannan ma’auratan, sun kasance likitoci, kuma suna aiki ne a asibitin UMTH dake Maiduguri jihar Borno. Sun rasu ne bayan da gobara ta kama gidansu

Da farko mijin mai suna Dr Auta ne ya fara mutuwa, washegarin safiyar ranar Laraba ita ma matar, Dr Amina ta rasu.

Munsamu wannan labarain daga tashar dokin Karfe wanda har ila yanzu ba’a fadi yadda gobarar tayi sanadiyar daktocin ba.

Munq fatan Allah yaji kansu yay musu rahama Ameen Mu kuma idan tanu tazo allah yasa mu cika da imani

RELATED POSTS: Yadda Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Lawan Ahmad Yakaiwa Iyayensa Ziyarar Sallah.

RELATED POSTS: Ni Ba Jahila bace na Hardace Al-qur’ani Maigirman tun daga Fatiha har Nasi, babu inda za’a ja mani ban ida ba” Inji Safara’u.

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *