LABARAI

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raj’un Ansamu Wata Mawaqiya Wadda Tafi Mr 442 Da Safara’u Yin Wakar Fitsara

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raj’un Ansamu Wata Mawaqiya Wadda Tafi Mr 442 Da Safara’u Yin Wakar Fitsara

Yanzun Nan muka samu Wani Faifan Bidiyon Wata Sabuwar Mawakiyar Hausa Gambara Da Ta Bayyana

Inda zakuga Bidiyon nata acikin Studio Tana Rera Wata waqar badala dinta inda tayiwa waqar da laqanin ko ince sunah

Cire mata wando Anamu ganin agaskiya a wannan Yarinyar batada kunya ko kadan domin kuwa

Irin wannan badalar haka tafi ta su ado gwanja a wakar sa ta chass dakuma Jaruma ko ince mawakiya Safara’u tareda har shi mai gidan nata wato Mr 442 Hadima da Madox TBB

Gabidion Dai Sai Ku Kalla Da idanuwanku Allah Ubangiji Ya Kyauta Ya Tsaremuna Tarbiyarmu Amin

READ ALSO:  The Idan Na Mutu Banga Iya Kwanciyar Kabari ba Maryam Yahaya Bazan

Hakika Babban tashin Hankali ne ace ‘ya’yan hausawa ne da wannan gasar ta Wakokin Batsa tareda Wasu Matasa Wadanda ake musu Kallon Marasa tarbiya anyi tsokaci marar dadi akan mawakan Inda sukayita shan zagi Daga Mutane Daban Daban.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please