LABARAI

Tirkashi Matarda Tazagi Sheilh Daurawa Aurenta ya Mutu

Tirkashi Matarda Tazagi Sheilh Daurawa Aurenta ya Mutu

Wannan Jarumar Data Zagi Daurawa Kwanakin Baya Akan Wani Fatawa Daya Taba Badawa Cikin Karatunsa Na Cewa “Mace Ba Ita Bace Dadin Duniya” Domin Gabanta Ma Abin Kyama Ne” Aurenta Ya Mutu.

Jarumar Mai Suna Nafisa Ishaq Tayi Auren Ne Jim Kadan Bayan Da Ta Fito Tama Daurawar Kaca Kaca Akan Fatawar Da Malamin Ya Fitar, Inda Ta Fito Tama Malamin Kaca Kaca A Matsayinta Na Wacce Take Ganin Kamar Karatun Na Malam Yaci Zarafin Mata Ne.

Bayan Hakan Ne Sumata Su Fito Su Mata Caaa, Inda Ita Kanta Daga Baya Ta Fito Ta Bada Hakuri, Inda Tace Rashin Sani Ne Yasata Irin Wannan Maganar Ita Tana Neman Afuwa Ga Malam Ga Kuma Mutane.

Bayan Rigimar Ne Kuma Sai Wani Mutum Yayi WUFF! Da Ita. Yanzun Haka Muna Samun Labarin Cewa Auren Jarumar Ya Mutu Mudis, Inda Muke Ganin Alamun Sakayya Ce Ya Fara Binta Tun Anan Duniya.

Ga Cikakken Bayani A Wannan Bidiyon.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please