Innalillahi Wa’inna IlaihinRaj’un Wasu Mata Guda 30 Sun Rasu Bayan Walimar Haddace Al-Qur’ani Mai Tsarki
INNALILLAH WA INNA ILAIHI RAJI’UN
A kasar Masar Ƴan Mata 30 Da Suka Haddace Al’kur’ani Mai tsarki Sun Mutu A Wani Mummunan Hatsari Yayin Da Suke Hanyar Komawa Gida Bayan An Yaye Su
A Yau Ne Aka Yi Jana’izarsu
Allah Ya Jiƙansu Da Rahama!
Don Darajar Annabi Muhammad SAW) karka wuce ba kayi Share Group biyar Domin Samun Addu’ar Yan uwa Musulmi
Related posts:
Ni Shahararren Dan Tsibbu Ne Kafin Na Shiga Izalah – Sheikh Bello Yabo Sokoto
Jami’an Tsaro Sunsamu Nasarar Kama Wani Dan Jarida Da ake Zargi Da Hadakai Da ‘Yan Ta’adda
Yadda Ankayi baram baram daga kotu wajen shari'ar Abduljabbar An zargi Lauyan sa da iyiwa kotu rashi...
Ingur Kannywood Asabar mai zuwa, Halima Atete za ta amarce
One comment