LABARAI

Yadda Ankayi baram baram daga kotu wajen shari’ar Abduljabbar An zargi Lauyan sa da iyiwa kotu rashin kunya

An tashi baram baram daga kotu shara’ar Abduljabbar An zargi Lauyan sa da iyiwa kotu rashin kunya

Wata majiyarmu mai qarfintasamu labarin cewa An tashi baram baram daga kotu shara’ar Abduljabbar An zargi Lauyan sa da iyiwa kotu rashin kunya

Kamar kullum yanda munkasaba muna kawomaku labarai daban daban yauma munzo maku da labari kan shari’ar

Malamin Qadiriya Abdul Jabbar Wand aake tuhuma da fadin wasu munanan kalamainga manyan malaman addinin musulunci

Dakuma wasu sahabbai kamar yanda kunkasani anjima ana shari’ar harma aka kaishi assibitin mararar hankali ta dawanau

Ga Bidiyon yadda shari’ar yau ta sakasance sai ku kallah ku gani mungode da ziyartarmu

 

Abduljabbar’s lawyer accused of defamation

According to a reliable source, Abduljabbar’s case has been dismissed. His lawyer has been accused of insulting the court.

As always, we bring you all the latest news on the case

Qadiriya Abdul Jabbar Wand is accused of making some insulting remarks against Islamic scholars

And some of your companions, as you can see, are being tried for a long time and even taken to a psychiatric hospital.

 

READ ALSO:  Duba Yanda Sojoji. Nigerian Suka Samu Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please