Innalillahi Wa’inna IlaihinRaj’un Wasu Mata Guda 30 Sun Rasu Bayan Walimar Haddace Al-Qur’ani Mai Tsarki
INNALILLAH WA INNA ILAIHI RAJI’UN
A kasar Masar Ƴan Mata 30 Da Suka Haddace Al’kur’ani Mai tsarki Sun Mutu A Wani Mummunan Hatsari Yayin Da Suke Hanyar Komawa Gida Bayan An Yaye Su
A Yau Ne Aka Yi Jana’izarsu
Allah Ya Jiƙansu Da Rahama!
Don Darajar Annabi Muhammad SAW) karka wuce ba kayi Share Group biyar Domin Samun Addu’ar Yan uwa Musulmi
Related posts:
Tohfa Kukalli bidiyo Tura Takai Bango Cikin Fushi Sheikh Dahiru Bauchi Yayi Magana Akan Yadda Yan Ta...
Dantakarar Shugaban Kasa A Jam'iyar PDP Atiku Ya Mayar Da Martani Kan Daukar Shettima A Matsayin Mat...
Kotu ta daure wani matashi bayan karuwa ta mutu su na tsaka da lalata
Kotu Ta yanke wa Wasu ‘yan luwadi hukuncin kisa a jahar Bauchi
One comment