Fati washa fitacciyar Jaruma ce acikin masana’antar shirya finafinan hausa ta kannywood wayanda sunayensu yayi shura kuma suke lokacinsu ayanzu.
Sai dai wani bidiyon jarumar daya bulla kafar sada zumunta ta internet wato social media, shine yaja mata maganganu mararsa dadinji daga wajen Jama’a harma da sauran masoyanta Masu son finafinanta na kannywood.
Acikin bidiyon dau daya bulla, anga fati washa da it da kanwar Jaruma Rahama Sadau cikin farin cikin suna rawa da Waka tareda watsawa kansu hoda Mai kaloli daban da ban, wanda Akan Kira wannan al’ada da Sunan Holi.
Kukalli wani bidiyon akasa
kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi
Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912
One comment