KANNYWOOD

Kalli Yanda Wani masoyin Maryam yahaya ya sadaukar da Azuminsa na ranar Arfa da yayi ga ita jarumar

Maganar kuwa da Sarkin wakar yayi yace ne “idan kana neman yaran da iyayensu suka kasa kula dasu to ka dubi yan kannywood ” wanda maganar ba karamin ciwo tayiwa su jaruman masana’antar ba

Hakan yasa wasu suka kasa hakuri saida suka amayar da abinda yake ransu

Sai gashi shima Ali Nuhu anjiyo shi yana martani Duk da shi ya kasance Babba a masana’antar

Wasu mutane sukance ya kyauta wasu kuma akasin haka mu dai jine namu

Maryam Yahaya dai jaruma ce ta masana’antar kannywood kuma idan baku mantaba abaya bayan nan ma dai an samu wani matashi da yasha fiyi fiya akan jarumar

Cikin hakan kuwa aka samu wani malami domin yiwa Wannan matashin martani akan wannan abun kunyar da yayi a fadar malamin daman L Shanawa ya saba isgilanci domin Wannan isgilancine ga Ubangiji

Malamin yace ya dade yana bibiyar matashin kuma daman ya sabada irin wannan shashancin Domin birge wasu daga cikin jaruman kannywood

Wasu daga cikin mutanen gari kuwa na gani wannan matashin a matsayin me neman gindin zama ne a wajen jarumar

Yayin da wasuma ke cewa ko mene fa idar yin haka todai wannan matashi yafi kowa sanin manufarshi akan yin hakan

 

READ ALSO:  Yau Shekara 8 Da Rasuwar Marigayi Rabilu Musa Ibro, Ga Cikken Tarihin Jarumin

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please