KALAMAN SOYAYYAKANNYWOODLABARAI

Jaruma Rahama Hassan ta kammala karatun ta, bayan mutuwar Aurenta da watanni

Rahama Hassan bayan Mutuwar Aurenta da wata 8 ta kammala karatun ta na Digirin dagirgir wato Masters Degree, tsohuwar fitacciyar jarumar Kannywood wadda tayi matukar bada gudunmawar ta matuka gaya (MBA).

Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi duba da yanayin kwarewarta a harkar, Rahama Hassan a shekarun baya tayi matukar tashe sosai sama,

Amma kada ku damu zamu sanya muku bidiyon da zaku tuna da jarumar, mutane da dama sun manta da jarumar.

Wallafa Jarumar Instagram wanda mutane da dama harma da Abokan sana’ar tata sun tayata murna da fatan samun Nasara kammala karatun nata ne a shafin ta.

Jarumar is a hoton kamar yadda ta wallafa da kuma bidiyon da zaku tuna.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please