Jaruman Kannywood and Halima Atete’s sunyi mata halacci kalli yadda sukayi dandazo

Posted by

Jarumai da dama sun sami damar halartar taron, cikin Jaruman sun hada da Adam A Zango, Halima Atete, Saifullahi Sharukhan da dai sauran su, tun a ranar Laraba data gabata ne aka fara shagalin bikin jarumar Kannywood dinnan Halima Atete, and jarumai da dama sun sami damar

Ikon Allah tace zata bar masana’antar bayan shigowarta da shekaru da dama, Halima Atete tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suke matukar tashe kuma bata tsufa.

Mungode, kuci gaba da kasancewa damun samun labarai da dumidumin su! Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *